Saltar al contenido
AF

AZUMI for Android APK

Android APK Free
Descargar v1.0 0 descargas
Tipo de archivoAPK
Versión1.0
Editor ABUBAKAR SADIK SALIHU
Fecha de lanzamiento29 abr 2020
Fecha Agregada29 abr 2020
Requisitos del sistema operativoAndroid
RequisitosRequires Android 2.2 and up
Descargas totales0
PrecioFree

Descripción

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan dan littafi yana bayani ne game da Azumi a addinin Musulunci cikin endurecer Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan zaa samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin endurecer Hausa. ina kuma aiki kan actualizar a yanzu dan ya zama daidai da app di na, na Hajj da Umrah domin dada saukaka shi ga mai karatu.

Programas similares

Alternativas

Más de este editor